Cibiyar bunkasa makaratun tsagaya dana Allo a Jihar Bauchi tare da hadin gwauiwar Ofishin Babban Mai tallafa wa Gwamna kan harkokin addini sun ziyarar wasu kananan Hukumomin a Bauchi ta tsakiyar da Kuma Arewaci.
Gwamantin Bauchi zata magance Matsalar Al-majirai da Malaman Tsagaya a tare da Sanya su cikin hidimominta

Example
Good